Cikin Hotuna: Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya kayan aiki na zamani a asibitocin jihar da kewaye
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Mallam Nasir El-Rufa'i, ta ci gaba baja kolin bajintar ta ta hanyar inganta rayuwar al'umma a jihar wajen sanya sabbin kayan aiki na zamani a kanana da manyan asibitoci kimanin 300 a kewayen ta.
KARANTA KUMA: Shin ko kun san wanene Babban Dogarin shugaba Buhari
Ire-iren wannan kayan aiki na zamani sun hadar da nau'rori ma su dauko hoton duk wani lungu da sako na jikin dan Adam da aka zuba a gaba daya asibitoci dake kowace karamar hukuma a jihar.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng