Da dumi-dumi: Gobara ya tashi a sansanin yan gudun hijra a Borno
1 - tsawon mintuna
Inna lillahi wa inna ilaihi Raji'un! Gobara ya kwace a sansanin yan gudun hijra da ke karamar hukumar Rann Kalabage na jihar Borno.
Wannan gobara ya barke ne a yau Talata, 27 ga watan Maris 2018.
Legit.ng ta samu wannan rahoto daga hannun Hukumar bada agaji na gaggawa ta kasa wato National Emergency Management Authority NEMA.
Asali: Legit.ng