Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Bill Gates da Aliko Dangote domin walima a Aso Rock

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Bill Gates da Aliko Dangote domin walima a Aso Rock

- Bill Gates yana ziyartar auren diyar Dangoye Aliko ne da aka yi a makon jiya

- Anyi biki an gama lafiya a Kano, Abuja da Legas

- Dinar tasu ta kunshi hira, barkwanci da kalacin alatu

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Bill Gates da Aliko Dangote domin walima a Aso Rock
Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Bill Gates da Aliko Dangote domin walima a Aso Rock

Wani hadimin shugaba Buhari kan harkokin yada labaru, Malam Bashir Ahmad, ya saki sabon bidiyo a dazu da yamma wanda ke nuna shugaba Buhari da shugaban kamfanunuwan Aliko Dangote shi kansa Alikon, da ma kuma mai kudin duniya Bill Gates suna shaqatawa.

A dinar dai, an ga suna ta raha da barkwanci wanda aka saba ganin shuagaban dashi. A yanzu dai an kammala bikin amarya ta tare a dakinta.

DUBA WANNAN: Awa daya Boko Haram suka yi a Dapchi suna wa'azi

Auren dai ya bambanta da na diyar gwamna wanda a cikinsa aka raqashe aka tafka badala da soyewa.

Duk aurayen biyu sun yi armashi kuma sun ja hankulan samari masoya soshiyal midiya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel