Tashin hankali a garin Abuja yayinda rikici ya barke tsaknin sojoji da jami’an FRSC

Tashin hankali a garin Abuja yayinda rikici ya barke tsaknin sojoji da jami’an FRSC

Rahoton da muka a samu a nan garin Abuja na nuna cewa rikici ya barke tsakanin jami’an sojin da ke wa hukumar tsaron yanayin Abuja wato Abuja Environmental Protection Board (AEPB) aiki suka kaiwa ofishin hukumar FRSC takardan saba doka.

Jami’an yan sandan da sojin tare da jami’an AEPB sun ci zarafin wata jami’ar FRSC kawai sai rikici ya barke.

Amma jami’an sojin sunce karya akayi musu basu ci zarafinta kawai basu son mika kai kan takardan taran saba dokan da aka kawo musu.

Tashin hankali a garin Abuja yayinda rikici ya barke tsaknin sojoji da jami’an FRSC

Tashin hankali a garin Abuja yayinda rikici ya barke tsaknin sojoji da jami’an FRSC

A yayin rikicin, wani jami’in soja da jami’in AEPB sun ji rauni yayinda wani jami’in FRSC ya kai musu hari.

KU KARANTA: Yansanda sun kama mutane shida dangane da jifar da aka yiwa gwamnan jihar Neja

Su kuma jami’an sojin suka dauke jami’in FRSC daya. A yanzu dai ana kace-nace tsakanin wadannan jami’ai.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel