Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Yobe, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Yobe, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Kasancewan Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Yobe domin jajintawa iyayen yan matan Daphi, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron majalisar zantarwa tarayya a yau Laraba, 14 ga watan Maris 2018 a fadar shugaban kasa da ke Aso Villa, babban birnin tarayya Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci taron majalisar sune ministan ma'adinai, Kayode Fayemi; ministan sufuri, Rotimi Amaechi; ministan ayyuka ruwa, Abubakar Bwari; ministan Ayyuka, wutan lantarki da gidaje, Babatunde Raji Fashola; da shugaban kamfanin NNPC Maikanti Baru.

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Yobe, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Yobe, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Sauran sune ministan kwagado, Chris Ngige; babban mai baiwa shugaban kasa shawara kan tsaro, Babagana Munguno; sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, shugaban ma’aikatan gwamnati, Oyo Ita.

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Yobe, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Yobe, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

KU KARANTA: Soja ta kashe wata mata a garin Aba

Majalisar zantarwa tarayya ta kunshi dukkan ministocin gwamnati, manyan masu baiwa shugaban kasa shawara, masu magana da yawunsa, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, shugaban ma’aikatan gwamnati, sakataren gwamnatin tarayya da kuma duk wani mai fada aji a fadar shugaban kasa.

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Yobe, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Da dumi: Kasancewan Buhari ya tafi Yobe, Osinbajo ya jagoranci taron FEC a yau

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng.

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel