Mutane 38 sun rasa rayukansu sanadiyyar hatsarin mota

Mutane 38 sun rasa rayukansu sanadiyyar hatsarin mota

- Ana ta samun yawaitar mace-mace a duniya

- Mutane talatin da takwas suka rasa rayukansu sakamakon hatsarin Mota

-Hakan ya biyo bayan motar da suke tafiya ciki ta kauce hanya ta fado daga saman tsauni a Arewacin Habasha, a yau dinnan

Mutane 38 sun rasa rayukansu sanadiyyar hatsarin mota

Mutane 38 sun rasa rayukansu sanadiyyar hatsarin mota

Mutane talatin da takwas ne suka rasa rayukansu sakamakon hatsarin mota, bayan motar da suke tafiya a cikinta ta kauce hanya ta fado daga saman wani tsauni, a Arewacin kasar Habasha, ranar Talatar nan.

DUBA WANNAN: To fa Nesa ta zo kusa: Kasashen Larabawa sun bayyana birnin Kudus a matsayin birnin su na gado

Mutanen sun hada da maza 28, sai kuma mata 10,’’ kamfanin dillancin labarai na tarayyar kasar ya bayyana faruwar hadarin da cewar hadarin ya faru a lardin Legambo na yankin Amhara.

A shekarun nan dai ana ta faman samun yawaitar mace - mace a duniya, musamman ma ta hanyar 'yan ta'adda da hatsarurruka a ko ina cikin duniyar nan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel