Tayar da Bam ne babban kalubalen da muke fuskatan a Arewa maso gaba – Hukumar Soji

Tayar da Bam ne babban kalubalen da muke fuskatan a Arewa maso gaba – Hukumar Soji

Hukumar sojin Najeriya ta ce tayar da bama-bamao ne babban kalubalen da hukumar ke fuskanta wajen yaki da ta’addancin yan tada kayar bayan Boko Haram.

Kwamandan injiniyoyin hukumar soji, Manjo Janar John Amalu, ya bayyanawa manema labarai a taron West Africa Social Activities (WASA) ranan Asabar a jihar Legas.

Yace: “Bama-bamai ne babban kalubale a yankin Arewa maso gabas kuma wannan babban cikas ne ga hukumar soji,”

Tayar da Bam ne babban kalubalen da muke fuskatan a Arewa maso gaba – Hukumar Soji

Tayar da Bam ne babban kalubalen da muke fuskatan a Arewa maso gaba – Hukumar Soji

Rahoto ya nuna cewa injiniyoyin hukumar soji da kwalejin hukumar sojin kan kayayyakin aiki ne sukayi hadaka wajen shirya taron.

KU KARANTA: Sakataren wajen Amurka zai shigo Najeriya yau

Kafin yanzu, yan kungiyar Boko Haram basu gushe suna kai harin bama-bamai ba a yankin musamman jihar Borno. Wannan abu ya hallaka rayukan al’umma da yawa musamman jami’an soji.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel