Jam'iyyar APC barzana ce ga hadin kan 'yan Najeriya ba - Sule Lamido

Jam'iyyar APC barzana ce ga hadin kan 'yan Najeriya ba - Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa dake a arewa maso yammacin kasar nan Alhaji Sule Lamido a jiya ya bayyana jam'iyyar APC a matsayin taron dandazon wasu wadanda ke da tsabar bakin ciki a cikin ransu kuma da basu iya siyasa ba kwata-kwata.

Haka zalika tsohon gwamnan kuma dan takarar neman tikitin zama shigaban kasar Najeriya karkashin jam'iyyar PDP ya bayyana cewa jam'iyyar ta APC mai mulki yanzu haka za zata iya hada kawunan 'yan Najeriya ba.

Jam'iyyar APC barzana ce ga hadin kan 'yan Najeriya ba - Sule Lamido

Jam'iyyar APC barzana ce ga hadin kan 'yan Najeriya ba - Sule Lamido

KU KARANTA: Sayar da jirage: Shugaba Buhari ya kasa cika alkawarin da ya dauka

Legit.ng ta samu cewa gwamnan ya bayyana haka ne a garin Umuahia, babban birnin jihar Abia lokacin da ya kai masa ziyarar ban-girma a ofishin sa.

A wani labarin kuma, wasu gungun matasa 'yan jam'iyya mai mulki ta All Progressives Congress, APC da suka kira kansu masu ruwa da tsaki a jiya Alhamis sun bayyana karin wa'adin mulkin da aka yi wa shugaban jam'iyyar Cif John Odigie-Oyegun da mukarraban sa a matsayin abunda mai dace ba.

Matasan dai sun bayyana wannan matsayar ta su ne a yayin da suke wani taron manema labarai a garin Abuja jim kadan bayan kammala taron sirri da suka gudanar.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel