Wani matashi ya zare bayan shan kwayar Tramadol 7 a Legas

Wani matashi ya zare bayan shan kwayar Tramadol 7 a Legas

Wani matashi da ya zare yayinda ya debi kwayar magani da niyyar yayewa kansa tunani, ya na asibiti yanzu sanadiyar neman hallaka kansa.

An samu labarin cewa jama’a sun daure mutumin a cikin gari yayinda ya fara nuna alamun cewa ya samu tabuwar hankali.

Wani matashi ya zare bayan shan kwayar Tramadol 7 a Legas

Wani matashi ya zare bayan shan kwayar Tramadol 7 a Legas

An watsa masa ruwa kuma an bashi Garrin kwaki domin ya farka ko da yunwa yake ji.

Wani matashi ya zare bayan shan kwayar Tramadol 7 a Legas

Wani matashi ya zare bayan shan kwayar Tramadol 7 a Legas

Ta’amuni da muggan kwayoyi ya yi kamari a Najeriya musamman cikin mata a Arewacin Najeriya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel