Nigerian news All categories All tags
Duk da zargin ya wawure kudin FIRS, kotu ta bashi dama yaje kasar waje

Duk da zargin ya wawure kudin FIRS, kotu ta bashi dama yaje kasar waje

- M a'aikatan FIRS su ke karbo haraji daga jama'a don mikawa Tarayya

- Ana yawan samun cin hanci da rashawa a ofiishin

- Kotu tana yawan basu damar zuwa neman lafiya duk da zargin sata

Duk da zargin ya wawure kudin FIRS, kotu ta bashi dama yaje kasar waje

Duk da zargin ya wawure kudin FIRS, kotu ta bashi dama yaje kasar waje

Duk da zargi da bincike da ake masa da wawure kudaden hukumarsa inda yake Darakta, Abumere Osagie zai je hutu kasar Ingila bayan da kotu ta bashi damar yin hakan a makon nan a Abuja.

Zai halarci bikin yarsa ne wadda ta gama karatunta a kasar Ingila inda Ms Goodluck, alkaliyar, tave a mika masa fasfonsa, domin yaje hutun sati uku.

Ana dai zargin Abumere Osagie ne da wawure kudademn hukumar tasa kusan N5m, da ma bada cin hanci, batu da har ya kai kotu.

DUBA WANNAN: Yadda aka saci matan Dapchi a Yobe

Ba'a dai san ko in yaje zai iya dawowa ba, ko kuwa ya tsere kenan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel