Nigerian news All categories All tags
Hukumar zabe ta INEC ta kama da mika ma'aikacinta ga hukuma bisa zargin zamba da cuta

Hukumar zabe ta INEC ta kama da mika ma'aikacinta ga hukuma bisa zargin zamba da cuta

- Ana yawan baiwa ma'aikatan INEC cin hanci saboda cin zabuka

- Hukumar ta kama da gurfanar da ma'aikacinta ga hukumar DSS da 'yansanda

- Hukumar zabe ta kasa (INEC) tayi karar jami’an ta na ‘yan da da laifin Rajista ba bisa ka’ida ba

Hukumar zabe ta INEC ta kama da mika ma'aikacinta ga hukuma bisa zargin zamba da cuta

Hukumar zabe ta INEC ta kama da mika ma'aikacinta ga hukuma bisa zargin zamba da cuta

Hukumar zabe ta ce,ta kai karar wasu manyan ma’aikatan ta a jihar taraba bisa yi ma wadan da basu cancan ta ba Rajista a aikin rajistar katin zabe na ‘yan kasa.

Duk da dai Hukumar ba ta bayyana cewa wadanda akayi ma Rajistar da basu cancan ta ba shin mutane ne ko aljannu. Hukumar ta ki ta bayyana ma’aikatan na ta da tagarga da akan wannan laifi.

Shugaba mai kuyar da zabe mai suna Fabian Vwamhi, na Jihar Taraba, ya tini an cire wadan da aka ga basu cancan ta ba daga littafin su Rajista.

DUBA WANNAN: Dan Najeriya ya zama sanatan Italiya

Duk da cewa ta tuhumi jami’in kula da ayyuka na ta da kuma jami’in da ke yin rajistar, a shaidawa Helikwatar su da ke birnin Tarayya, da kuma jawo hankalin ja’an tsaro da su kara bincike kuma su hukunta duk wanda suka samu da laifi ko da ma’aikacin hukumar zaben ne.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel