Nigerian news All categories All tags
Ko ka iyar da ofishin Peace Corp ko mu mu iyar ta dole - Majalisar Dattijai ga Buhari

Ko ka iyar da ofishin Peace Corp ko mu mu iyar ta dole - Majalisar Dattijai ga Buhari

- Peace Corp kamar civil defence da yansanda suke

- Buhari yaqi sanya hannu a dokar duk da majalisu sun amince

- Shugaban yace babu kudin yin hukumar, amma majalisa na neman taka masa birki

Ko ka iyar da ofishin Peace Corp ko mu mu iyar ta dole - Majalisar Dattijai ga Buhari

Ko ka iyar da ofishin Peace Corp ko mu mu iyar ta dole - Majalisar Dattijai ga Buhari

Tun bayan da shugaba Buhari ya qi rattaba hannu kan dokar da zata bada damar a kirkiri wata sabuwar hukumar da zata agazawa jami'an tsaro a cikin gari, ake ta kwan gaba-kwam-baya kann batun, musammann ganin yadda tsaro ke qara tabarbarewa.

A wani sabon mataki na iyar da dokar, majalisar a yau LAraba, ta mayar wa da shuggaban martani, a wani bayani na Dino Melaye, inda ya kira majalisar da ta gaya wa shugaban ko ya sanya hannu ko kuwa su su iyar da dokar da kansu, batu da ya jawo cece-kuce a majalisar.

DUBA WANNAN: Ajinomoto na kawo cutuka - Bincike

Bisa doka dai, koda shugaban kasa ya ki sanya hannu a doka, majalisu ka iya kewaye shi su rattaba hannu bayan muhawara, kuma dole yayi iki da ita.

Dini Melaye ya kushe gwamnatin tsakiya da cewa ta kasa tabbatar da tsaro, sai uban cin bashi, kma an bar samari babu aiki.

A cewarsa dai, Peace Corp, zai kawo wa samari da yawa dake zaman banza aikin yi da ma abin taba ka-lashe.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel