Cikin Hotuna: Bikin cikar shekaru 81 na tsohon shugaba Obasanjo
A ranar Litinin din da ta gabata ne, tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya cika shekaru 81 a duniya, inda aka gudanar da bikin murnar wannan rana a babban dakin nazari da karatu dake birnin Abeokuta na jihar Ogun.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, daliban makarantar Glorious King Academy, sune suka tarbe shi yayin a ya sauka a harabar bikin ta Olusegun Obasanjo Presidential Library, OOPL.
KARANTA KUMA: Mata 12m ake yiwa auren wuri a duk shekara - UNICEF
Jaridar Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, har yanzu shugaban kasa Muhammadu Buhari bai aikawa da abokin na sa sakon taya murna ba.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng