Edwin Clark ya shawarci shugaba Buhari ya sanya dokar ta baci a jihar Brono daYobe da Adamawa

Edwin Clark ya shawarci shugaba Buhari ya sanya dokar ta baci a jihar Brono daYobe da Adamawa

- Clark ya shawarci shugaba Buhari ya sanya dokar ta baci a jihar Brono daYobe da Adamawa

- Edwin Clark ya bukaci shugaba Buari ya kawo karshen ta'adanci a cikin watannin shida

Tsohon ministan watsa labaru, Cif Edwin Clark ya shawarci shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sanya dokar ta baci a jihar Borno, Yobe, da Adamawa

Yayi wannan kira ne saboda hare-haren da ‘yan ta’adda suke cigaba da kai wa jihohin.

Edwin Clark ya shawarci shugaba Buhari ya sanya dokar ta baci a jihar Brono daYobe da Adamawa

Edwin Clark ya shawarci shugaba Buhari ya sanya dokar ta baci a jihar Brono daYobe da Adamawa

Cif Edwin Clark ya ce, ya zama dole a sanya dokar ta baci a jihohin saboda sojoji samu damar gamawa da sauran ‘yan ta’adan da suka rage.

KU KARANTA : 'Yan majalisar Najeriya sun shirya yin fito na fito da Buhari akan kin amincewa da kafa rundunar 'Peace Corps'

A wata budadiyar wasikar da ya aikawa, Minitsan sharia, Jastis Abubakar Malami, tsohon ministan yayi kira da Malami ya sa Buhari ya umarci sojoji su kawo karhsen ta’adancin a kasar a cikin watannin shida.

Ya ce ‘yan matan sakandare 110 da aka sace a GSS Dapchi a jihar Yobe ya nuna har yanzu ‘yan ta’adan kungiyar Boko Haram suna nan da karfin su a yankin Arewa maso gabas.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel