Nigerian news All categories All tags
Ba abun da zai iya hana siriki na zama gwamnan jihar Imo – Rochas Okorocha

Ba abun da zai iya hana siriki na zama gwamnan jihar Imo – Rochas Okorocha

- Gwamna Rochas Okorocha ya ce babu abun da ya isa ya hana sirikin sa zama gwamnan jihar Imo a 2019

- Gwamna Okorocha ya ce Ubangiji ya riga ya kaddara sirrikin sa ne za gaji kujearan sa a 2019

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, yace babu wanda ya isa ya hana sirikin sa, Cif Uche Nwosu, zama gwamnan jihar Imo saboda Ubangiji ya riga ya kaddara sirikin sa ne zai maye gurbin sa.

Gwamna Rochas Okorocha, yace daga cikin kananan hukumomi jihar Imo guda 27 guda 24 na suna goyon bayan sirikin sa.

Ba abun da zai iya hana siriki na zama gwamnan jihar Imo – Rochas Okorocha

Ba abun da zai iya hana siriki na zama gwamnan jihar Imo – Rochas Okorocha

Hadimin gwaman Okorocha a fannin watsa labaru, Mista Sam Onwuemeodo, ya bayyana haka.

KU KARANTA : 'Yansanda sun kama lauyan bogi a jihar Imo

Okorocha ya ce karya da farfganda da ake yi masa ba zai hana sirrikin sa, Nwosu, daga zama gwamna jihar ba.

Mista Uche Nwosu, ya na auren diyar gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha kuma shine shugaban ma’aikatan gwamnan.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel