Nigerian news All categories All tags
Sabon hukuncin kotu ya sake haramta wa jami'o'i jarrabawar Post-UME

Sabon hukuncin kotu ya sake haramta wa jami'o'i jarrabawar Post-UME

- Makarantu da yawa basu yarda da hukuncin kotun ba a baya, inda suka ce dole su tantance dalibai

- Yawan satar amsa a dakin jarrabawa ya ragu

- An koma yin jarrabawar a kwampiyuta ba a takarda ba

Sabon hukuncin kotu ya sake haramta wa jami'o'i jarrabawar Post-UME

Sabon hukuncin kotu ya sake haramta wa jami'o'i jarrabawar Post-UME

Kotun tarayya ta Abuja tace Jarrabawar gwajin dalibai kafin shiga makarantaun gaba da sakandare ya sabawa doka.

Kotun ta yanke hukuncin a ranar 22 ga watan Maris, shekara ta 2017, amma bayanin bai fito ba sai a ranar Juma’a, 2 ga watan Maris, shakara ta 2018 inda kotun tace ba wata dokar da ta bada damar yin hakan.

DUBA WANNAN: An sace amaryar dan majalisa a Katsina

Kotun ta kara da cewa Hukumar Harkokin Jakadanci (JAMB), kadai keda ikon yin gwajin daliban ta kuma basu damar shiga makarantun gaba da sakandare a kundin tsarin doka sashe na 5 (1) (2) na dokar Jamb.

A cikin Shari’ar, Hukumar Harkokin Tsaro da Taimako (LEDAP), ta gabatar da Jarabawar, in da Ministan Ilimi Harkokin Kasuwanci (NUC), Dokta John Tsoho, ya ce masu da’awar basu da iko ko damar bada izini ga makarantun don gudanar da wani gwaji bayan wanda bayan wanda Hukumar Harkokin Jakadanci (JAMB), ta yi.

Hakazalika, Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a watan oktoban 2017, ya ba da umarnin dakatar da gwajin na UTME a matsayin wani bangare na tsarin shiga Jami’o’i na Nijeriya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel