Nigerian news All categories All tags
Ku fara fitar da wuraren kiwo kafin ku saka doka - in ji Shugaban 'Yan sanda

Ku fara fitar da wuraren kiwo kafin ku saka doka - in ji Shugaban 'Yan sanda

- A FARA GINA WURIN KIWON SHANU KAFIN DOKAR KIWO, SHUGABAN ‘YAN SANDA NA KASA YA FADAWA GWAMNONI

- Baban Sakataren ‘Yan Sandan, Ibrahim Kpotum Idris, ya bukaci Gwamnoni na jihohi da su sanya a garuruwansu daban-daban kafin a kafa doka ta kare

Ku fara gabatar da wuraren kiwo kafin ku saka doka - in ji Shugaban 'Yan sanda

Ku fara gabatar da wuraren kiwo kafin ku saka doka - in ji Shugaban 'Yan sanda

Idris yayi kira a taron kolin tsaro a Arewacin jihar Kaduna a jiya, wanda shugabannin Gargajiya da shugabannin Addini sukahalarta, da kuma Jami’an Gwamnati. Ya kuma ce,tanadin wurin kiwon shanun zai sa doka ta yarda da dukkanin bangarorin da abun ya sha fa.

Shugaban yace don rage rikici tsakanin manoma da makiyaya a Nijeriya, Gwamnonin jihohi dole ne suyi kokarin kafa garkuwa da abinci a gabanin aiwatar da dokoki don hana kiwo a ko ina. Ya kuma yi gargadin cewa tsarin gaggawa da kuma aiwatar da dokar hana kiwo a ko ina na iya tayar da rikicin manoma da makiyaya.

Yace doka bazata iya hukun ta makiyaya ba in ba tare da gina masu wurin kiwo ba. Ya kara da cewa kariyar dukiyar al’umma da rayukansu a ko wane wuri baa bun bar ma hukumar ‘Yan Sanda bane su kadai, abu ne wanda ya shafi kowa da kowa.

DUBA WANNAN: Wata ta hannun daman shugaba Donald Trump ta ajiye aikin ta

A kan kudade, Hukumar ta ce ‘Yan Sanda suna bukatar N560bn a kowace shekara don a canza su zuwa matsayi irin na kasashen duniya. Ya ce daga cikin N31bn da aka tsara a kasha don ‘Yan Sanda a shekarar 2017, kasa da N10 akasa ba su. Ya kara da cewa lokacin da aka shigar da dokar ta ‘yan sanda (PTF) a doka, ya zama dole a kula da kudaden na ‘Yan Sanda.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel