An kafa kwamitin binciken 'Yan matan Dapchi a jiya

An kafa kwamitin binciken 'Yan matan Dapchi a jiya

- An kaddamar da kwamitin binciken 'yan matan Dapchi

- Kwamitin zata yi binciken yanda aka sace 'yan matan

- Sannan kwamitin tayi alkawarin zata bi duk wata hanya domin ganin an ceto 'yan matan

An kafa kwamitin binciken 'Yan matan Dapchi a jiya

An kafa kwamitin binciken 'Yan matan Dapchi a jiya

Mai bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara akan harkar tsaro Manjo Janar Babagana Mongunu ya kaddamar da kwamitin bincike akan sace 'yan matan Dapchi.

DUBA WANNAN: Shugaba Buhari ya rufe taron farfado da tafkin chadi a Abuja

Kwamitin zata duba tsarin tsaro a garin na Dapchi musamman ma a makarantar da abin ya afku. Kwamitin zata binciki yadda na'urorin sadarwa ke aiki a garin. Sannan kwamitin zata binciki hanyar da aka bi aka sace daliban kuma su nawa ne aka sace.

Bayan haka kwamitin zata bayyana yadda za a ceto 'yan matan a duk inda suke a fadin duniyar nan. An jaddadawa kwamitin binciken cewa ta dauki aikin da matukar muhimmanci.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel