Nigerian news All categories All tags
'Yan Najeriya sun soki Ministan Labarai kan wata shiga a kasar Andalus

'Yan Najeriya sun soki Ministan Labarai kan wata shiga a kasar Andalus

Ministan Labarai, Alhaji Lai Muhammad, ya fusata 'yan Najeriya da dama inda ya sha suka kan wata shiga ta Tufafi da yayi a yayin ziyarar Filin wasanni na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dake kasar Andalus.

Legit.ng da sanadin jaridar Daily Trust ta fahimci cewa, 'yan Najeriya da dama dai sun soki ministan a shafukan su na dandalan sada zumunta.

Ministan yayin ziyarar Kungiyar kwallon kafa ta Realmadrid

Ministan yayin ziyarar Kungiyar kwallon kafa ta Realmadrid

Ministan yayin ziyarar Kungiyar kwallon kafa ta Realmadrid

Ministan yayin ziyarar Kungiyar kwallon kafa ta Realmadrid

KARANTA KUMA: Kwamishinan Kwankwaso zai gurfana gaban Alkali da laifin Zambar N47.8 a ranar 8 ga watan Maris

Ministan yayin ziyarar Kungiyar kwallon kafa ta Realmadrid

Ministan yayin ziyarar Kungiyar kwallon kafa ta Realmadrid

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel