Nigerian news All categories All tags
Ministan Tsaro ya bukaci shuwagabannin tsaro da su koma zama a Arewa maso Gabas har sai an gama da Boko Haram

Ministan Tsaro ya bukaci shuwagabannin tsaro da su koma zama a Arewa maso Gabas har sai an gama da Boko Haram

- An sake sace mata ne a Yobe bayan ance an gama da Boko Haram

- A kokarin gwamnatin tarayya na ceto su, an baza koma

- Ga alama Boko Haram da sauran kwarinta

Ministan Tsaro ya bukaci shuwagabannin tsaro da su koma zama a Arewa maso Gabas har sai an gama da Boko Haram

Ministan Tsaro ya bukaci shuwagabannin tsaro da su koma zama a Arewa maso Gabas har sai an gama da Boko Haram

Ministan cikin gida Abdurrahman Dambazau, ya umarci shuwagabannin hukumomin yansanda da na Civil Defence da su kwashi komatsansu su koma arewa maso gabas har sai sun kawo karshen ta'addancin Shekau da Albarnawi.

A somi-somin farfadowar Boko Haram da Ansaru mai alaqa da ISIS dai, an ga yadda suke shiga garuruwa suyi awanni suna harkarsu, har ma da sallah a masallaci, sannan su kame matan makaranta su tafi daji dasu, babu mai tanka musu.

DUBA WANNAN: Anyi rikici a jihar Jigawa

Jihohin da Boko Haram tafi shafa dai sun hada da Borno, Yobe da Adamawa, inda abin yafi kamari a jihar Borno da dazukanta.

Har GEJ ya gama mulkinsa dai ba'a gama ceto matan Chibok ba, kuma ga alama ba yanzu za'a ceto su ba, kari da ma na Dapchi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel