An gudanar da taron tattalin arziki da zuba jari tsakanin jihar Kano da Legas

A yau Laraba 28 ga watan Fabrairu ne aka gudanar da babban taron tattalin arziki da zuba jari tsakanin jihohin Kano da Legas a garin Epe da ke Jihar Legas. Wanda suka sami hallarton taron sun hada da Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.

Sauran wanda suka sami hallartar taron sun hada da Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Gwamnan Jihar Legas, Akinwumi Ambode da Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu tare da Mataimakinsu da ma wasu yan majalisa da yan kasuwa.

DUBA WANNAN: An gurfanar da 'dan tsohon gwamna gaban kotu bisa almundahanar biliyan N1.5bn

Ana sa ran mahalarta taron za su lalubo hanyoyin karfafa kasuwanci tsakanin jihohin biyu idan akayi la'akari da cewa yawancin jihohin Najeriya basu samar da kudaden shiga da zai iya tafiyar da harkokin gwamnatocin su hakan yasa suke dogaro da gwamnatin tarayya.

Sai dai wani kiyasi da aka taba yi a baya ya nuna cewa jihar Legas ne kadai za ta iya rike kanta ba tare da karban tallafi daga gwamnatin tarayya ba kamar yadda ya taba faruwa lokacin mulkin tsohon shugaba Obasanjo da Bola Tinubu a matsayin gwamna.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel