Hotunan ganawar Buhari da tsofin shugabannin kasa da gwamnoni
Kamar yadda jaridar Legit.ng ta sanar da ku cewar shugaba Buhari zai yi wata ganawa da musamman da tsofin shugabannin kasa da gwamnoni da kuma wasu masu fada a ji, musamman a bangaren tsaro, yanzu haka ana can ana gudanar da taron a fadar shugab kasa dake Abuja.
KARANTA WANNAN: Kisan dalibar jami'ar ABU: 'Yan sanda sun cika hannu da mutane biyu
Ba a ga fuskokin tsofin shugabanni Jonathan da Babangida ba wurin taron.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng