Da dumi-dumi: Jirgin saman Dana Air ya kusta cikin daji da fasinjoji

Da dumi-dumi: Jirgin saman Dana Air ya kusta cikin daji da fasinjoji

Labarin da ke shigowa yanzu daga majiyar Sahara Reporters na nuna cewa wani jirgin saman kamfanin Dana Air ya kutsa cikin daji cike da fasinjoji.

Jirgin wanda ya nufi garin Portharcourt daga jihar Legas ya samu wannan hadari ne da daren nan yayinda direban jirgin na gab da tashi.

Da dumi-dumi: Jirgin saman Dana Air ya kusta cikin daji da fasinjoji

Da dumi-dumi: Jirgin saman Dana Air ya kusta cikin daji da fasinjoji

A yanzu dai hukumar bada taimako da agaji na gaggawa na cikin fito da fasinjojin da ke cikin jirgin kuma babu rahoton rauni ko asaran rai.

KU KARANTA: Saura kiris sojojin Nigeria su cafke Shekau aka umurce su suka janye

Zaku tuna cewa a shekaran 2012, jirgin kamfanin ta samu hadarin inda fasonjoji 153 suka rasa rayukansu. Kuma kwanakin nan, kofan jirginsu ya fadi a Abuja.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a

Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da Kuma

Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel