Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya isa Adamawa domin taron yaki da rashawa

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya isa Adamawa domin taron yaki da rashawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Yola, babban birnin jihar Adamawa domin kaddamar da wani taron yaki da rashawa wanda gwamnatin jihar Adamawa ta shirya.

Hadimin shugaban kasar Bahir Ahmad ne ya sanar da saukar Buhari ta shafin tweeter a ranar Talata, 20 ga watan Fabrairu.

Za a gudanar da taron ne tsakanin ranar 20 da kuma 21 ga watan Fabrairu.

Babale yace ana sanya ran babban sakataren gwamnatin tarayya, Barista Boss Gida Mustapha zai jagoranci masu tattaunawa a taron yayinda mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu da Farfesa Bolaji Owasanoye mukaddashin hukumar ICPC da wasu manyan masu fada aji zasu halarci taron.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya isa Adamawa domin taron yaki da rashawa

Shugaba Buhari ya isa Adamawa domin taron yaki da rashawa

A wani al'amari na daban Legit.ng ta rahoto cewa Majalisar dattawa tayi Allah wadai da rushe sakatariyar sashen jam’iyyar APC a jihar Kaduna.

KU KARANTA KUMA: Zamu marawa Buhari baya idan ya sake takara a 2019 – Dattawan kudu maso gabas

Legit.ng ta rahoto cewa gwamnatin jihar Kaduna ta rushe ofishin bangaren jam’iyyar APC da ta dakatar da gwamna Nasir El-Rufai a ranar Talata, 20 ga watan Fabarairu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel