Nigerian news All categories All tags
Labari da dumi-dumi: Shugaba Buhari yana ganawar sirri tare da Tinubu da Akande

Labari da dumi-dumi: Shugaba Buhari yana ganawar sirri tare da Tinubu da Akande

A halin yanzu, shugaba Muhammadu Buhari yana wata ganawar sirri da jigo a jami'iyyar APC, Cif Asiwaju Ahmed Bola Tinubu.

A taron da ke gudanar a fadar shugaban kasa na Aso Villa har wa ta samu hallarcin tsohon shugaban riko na jam'iyyar APC, Cif Bisi Akande.

Labari da dumi-dumi: Shugaba Buhari yana ganawar sirri tare da Tinubu da Akande

Labari da dumi-dumi: Shugaba Buhari yana ganawar sirri tare da Tinubu da Akande

A dai cikin kwanakin nan ne shugaba Buhari ya daura wa Tinubu alhakin yin sulhu tsakanin mambobin jam'iyyar APC a dukkan sassan kasar nan.

A baya, Legit.ng ta ruwaito muku cewa shugaba Buhari ya yi wata taron da tsohon shugaban kasa Abdulsalami Abubakar mai murabaus.

Ku biyo mu a hankali domin samun karin bayan ...

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel