Nigerian news All categories All tags
Bincike: Mutum 31 suka saka miliyoyin daloli a asusun matar Jonathan a rana daya

Bincike: Mutum 31 suka saka miliyoyin daloli a asusun matar Jonathan a rana daya

- Mutum 31 Patience tayi amfani dasu wajen boye kudaden sata

- An gano badakalar ne yayin da aka daskaras da kudaden nata a asusun banki

- An tafka sata a lokacin mulkin Jonathan

Bincike: Mutum 31 suka saka miliyoyin daloli a asusun matar Jonathan a rana daya

Bincike: Mutum 31 suka saka miliyoyin daloli a asusun matar Jonathan a rana daya

Sabbin bayanai da EFCC ta saki kan yadda aka saci kudade a wurin gwamnatin Goodluck ta hannun matarsa na nuna yadda a rana daya mutum 31 suka ajiye kudade a asusunta da sunan ajiya, wanda hakan ke nuna cewa kudadenta ne ta sanya su su saka.

Jimillar kudaden sun kai $11.4m watau biliyoyin kudi, kuma a yadda binciken hukumar ya nuna sayayya kawai tayi da kkudaden a kasar waje, ta kayan alatu, da kwalliya.

A yanzu da hukumar ta saki sunayen mutanen kamar haka:

Festus Iyoha

Ocheche Emmanuel

Philemon Buoro

Festus Isidahomen

Felicia Apatake

Patricia Okogun

Buoro Ojo

Stella Wasiu

Amaka Adebayo

Segun Moses

Jimoh Peter

Ahmed Musa

Ibrahim Musa

Dame P. Jonathan

Ayemere Sunday

Eneji A.P

Johnson Ojo

Mary Buoro

Jude Bosede

Festus Iyoha

Jimoh Moses

Ahmed Musa

Germaine

Dudafa

Germani

Ade Suleiman

Mohammed Adamu

Francis Muhd

Kunle Peter

Suleiman Ade

Jonathan Patience

DUBA WANNAN: Kafin Shekau ya farga, Boko Haram ta sako kamammun yaki

Kudaden da suka sanya kuma kowanne da sunsa, da lambar Akawun, da ma kwanan wata.

Ba'a dai fadi ko suma an kamo su ba ya zuwa yanzu. Madam Patience dai ta sha zuwa kotu don wai a sakar mata kudaden da tace na halas ne, wadanda hukumar ta daskaras.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel