Bunkasa harkar lafiya a Kano: Hotunan tattaunawar Ganduje, Sarki Sanusi, Dangote, da Bill Gates a fadar gwamnatin Kano
A jiya ne gwamnatin jihar Kano ta gudanar da taron bitar nasarar da gwamnatin jihar ta samu a bangaren bunkasa harkar lafiya.
Yayin taron da aka gudanar a fadar gwamnatin jihar Kano, an tattauna tsakanin bangaren gwamnati da kuma manyan masu bayar da tallafi a bangaren harkar lafiya, Aliko Dangote da Bill Gates, ta hanyar fasahar sadarwar zamani.
Gwaman jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, da manyan Jami'an gwamnatin jihar sun halarci taron.
Ga hotunan taron a kasa:
DUBA WANNAN: Bulaliyar majalisa zai sha bulalar majalisa bisa kalamansa a kan gyaran jadawalin zabe
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng