Nigerian news All categories All tags
Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

- Tsohon sanatan Kano ta tsakiya a karkashin jam'iyyar PDP, Basheer Garba Lado, ya koma jam'iyyar APC

- Basheer Lado ya wakilci Kano ta tsakiya a majalisar dattijai daga shekarar 2011 zuwa 2015

- Anyi bikin karbar sanata Lado a filin wasa na Sani Abacha dake kofar mata a cikin birnin Kano

Tsohon wakilin jihar Kano a majalisar dattijai, Sanata Basheer Garba Lado, da magoya bayansa fiye da dubu sun koma jam'iyyar APC.

Lado ya wakilci Kano ta tsakiya ne a karkashin jam'iyyar PDP, tsakanin shekarar 2011 zuwa 2015.

Hotunan Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

An yi bikin karbar Sanata Lado da magoya bayansa a filin wasa na Sani Abacha dake kofar mata a cikin birnin Kano, jiya, Asabar, kamar yadda sanarwar gwamnati ta tabbatar tun kafin ranar.

Hotunan Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Dawowar Lado jam'iyyar APC na samun fassara da fashin baki daban-daban musamman ganin yadda dangantaka tsakanin gwamna Abdullahi Ganduje da Sanatan Kano ta tsakiya, Injiniya Rabi'u Musa Kwankwaso, ke kara tsami.

Hotunan Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Manazarta siyasar Kano sun yi amanna cewar gwamna Ganduje na shirin mika takarar kujerar sanatan Kano ta tsakiya ga tsohon Sanata Lado a zaben shekarar 2019.

DUBA WANNANN: An saka motar hawan Rooney a kasuwa

Hotunan Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Hotunan Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Sanatan PDP da magoya bayansa fiye da dubu goma sun koma jam'iyyar APC a jihar Kano

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel