Nigerian news All categories All tags
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya tashi zuwa Addis Ababa domin halartan don halartar taron kungiyar Tarayya Afrika karo na 30 (hotuna)

Rahotanni sun tabbatar da cewa a halin yanzu Shugaba Muhammad Buhari ya bar Nijeriya zuwa Babban birnin kasar Habasha wato, Addis Ababa don halartar taro kungiyar Tarayya Afrika karo na 30.

Mai ba shugaban kasa shawara na musamman a kafofin watsa labarai, Femi Adesina ne ya wallafa ci gaban a shafinsa na Facebook.

Shugaban kasar zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa wajen taron wanda za a gudanar tsakanin ranar 28 ga watan Janairu zuwa 29 ga watan Janairu.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya tashi zuwa Addis Ababa domin halartan don halartar taron kungiyar Tarayya Afrika karo na 30 (hotuna)

Shugaba Buhari ya tashi zuwa Addis Ababa domin halartan don halartar taron kungiyar Tarayya Afrika karo na 30

KU KARANTA KUMA: Abun kunya ne yadda matatun mai ba su aiki a kasar — Buhari

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya tashi zuwa Addis Ababa domin halartan don halartar taron kungiyar Tarayya Afrika karo na 30 (hotuna)

Zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa wajen taron

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya tashi zuwa Addis Ababa domin halartan don halartar taron kungiyar Tarayya Afrika karo na 30 (hotuna)

Shugaba Buhari ya tashi zuwa Addis Ababa domin halartan don halartar taron kungiyar Tarayya Afrika karo na 30

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya tashi zuwa Addis Ababa domin halartan don halartar taron kungiyar Tarayya Afrika karo na 30 (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya tashi zuwa Addis Ababa domin halartan don halartar taron kungiyar Tarayya Afrika

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel