Nigerian news All categories All tags
2019: 'Yan siyasa za su yi amfani da ma'aikatan INEC don gurgunta zabe - Attahiru Jega

2019: 'Yan siyasa za su yi amfani da ma'aikatan INEC don gurgunta zabe - Attahiru Jega

Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega ya yi gargadi akan zabe mai zuwa.

Jega ya bayyana cewa gurbatattun yan siyasa za su yi amfani da yan bautar kasa da kuma dalibai da za a dauka aikin wucin-gadi wajen gurbata zaben 2019.

2019: 'Yan siyasa za su yi amfani da ma'aikatan INEC don gurgunta zabe - Attahiru Jega

2019: 'Yan siyasa za su yi amfani da ma'aikatan INEC don gurgunta zabe - Attahiru Jega

Ya bayyana cewa ya zama dole hukumar zabe ta yi tankade da rairaya wajen daukar wadanda zata ba aikin wucin gadi a lokacin zaben harda malaman jami’o’i.

KU KARANTA KUMA: Ku kama sannan ku hukunta duk wanda aka samu da makamai ba bisa ka’ida ba – Buhari ga hukumomin tsaro

Ya ci gaba da cewa a lokacin zaben 2015, yan siyasa sun yi amfani da wadannan ma'aikatan zaben wajen cimma manufofinsa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel