Kasar Burtaniya ta nada ministan farantawa da kula da masu kadaici

Kasar Burtaniya ta nada ministan farantawa da kula da masu kadaici

- Samari da 'yan mata a zamanin nan sun ffuskantar kadaici kamar tsoffafi

- Yana jawo matsalar kwakwalwa da ma kisan kai da kai

- Ingila ta ce zata warware tata irin matsalar

Kasar Burtaniya ta nada ministan farantawa da kula da masu kadaici

Kasar Burtaniya ta nada ministan farantawa da kula da masu kadaici

Firayi Ministar Birtaniya, Theresa May, ta nada ministar kadaita a gwamnatin ta, inda ta ce wannan kujera zata kula da masu kadaici da rashin walwala.

A cewarta, wannan wani babban kalubale ne da jama'armu ke fuskanta a zamanin nan, kadaici da zaman zugum, a kasashe da suka ci gaba.

DUBA WANNAN: Yar tsanar roba don saduwa ta kawo tarnaqi a al'umma

Samun irn wannan yanayi tsakanin yara yana karuwa, inda suka zarta yawan na tsofi, wanda hakan kan jawo musu matsalar kwakwalwa da ma zaman zugum, ki har ma da kisan kai-da-ka. Mutum miliyan tara ke fuskantar matsalar cikin jama'ar kasar su kusan miliyan 65.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel