'Yan Najeriya miliyan 74 za su yi wa 'yan siyasa hukunci a zaben 2019

'Yan Najeriya miliyan 74 za su yi wa 'yan siyasa hukunci a zaben 2019

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau Independent National Electoral Commission (INEC) a turance watau Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana cewa kawo yanzu akalla mutane 'yan Najeriya miliyan 74 ne suka yanki katin zabe.

Babban daraka a hukumar dake da kula da sha'anin wayar wa da al'umma kai game da zaben tare da kuma mai magana da yawun hukumar Oluwole Osaze-Uzzi shine ya bayyana hakan jiya Juma'a a garin Abuja.

'Yan Najeriya miliyan 74 za su yi wa 'yan siyasa hukunci a zaben 2019

'Yan Najeriya miliyan 74 za su yi wa 'yan siyasa hukunci a zaben 2019

Legit.ng ta samu dai cewa wannan bayanai sun fito ne daga bakin babban Daraktan wanda ya wakilci shugaban hukumar a yayin babban taron tattaunawa da gidan jaridar nan ta Dailytrust ya shirya kan zabe mai tahowa.

A wani labarin kuma, Jam'iyyar siyasa dake mulki a kasar Zimbabwe ta ZANU -PF na neman sake fadawa cikin wata sabuwar dambarwa bayan da ta kori akalla mutane sha daya daga rike da madafun iko cikin su kuwa hadda 'yan majalisun da ke da kusanci da tsohon shugaban kasar Robert Mugabe.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel