'Dalilin da yasa Buhari bai gayyaci Tinubu walimar da ya hada wa jiga-jigan APC a Aso Rock ba'

'Dalilin da yasa Buhari bai gayyaci Tinubu walimar da ya hada wa jiga-jigan APC a Aso Rock ba'

- Tinubu shine jion APC a kasar Yarabawa

- An ga taron APC ba Tinubu babu Akande

- Bolaji Abdullahi ya kare Buhari

Dalilin da yasa Buhari bai gayyaci Tinubu walimar da ya hada wa jiga-jigan APC a Aso Rock ba

Kakakin jam'iyyar APC mai mulki, yace babu wani dar-dar wai don ba'a gayyaci Tinubu taron cin abinci na Aso Rock wanda Buhari ya hada ba a makon nan, inda yace da ana bukatar zuwansa da an gayyace shi.

Bolaji Abdullahi, ya kara da cewa, da Tinubu da Akande basu halarci taron ba saboda babu bukatar hakan, duk da yace bai san dalilin da yasa ba'a gayyace su din ba.

Shima dai Kakakin Bola Ahmed Tinubu din, Tunde Rahman, cewa yayi, wannan ba wani babban kukure bane, ba wani abin damuwa bane.

DUBA WANNAN: Buhari ya dawo da tallafin mai a fakaice

Zaben 2019 dai ya iso, kuma har wa yau babu kalma daga Buhari cewa zayyi tazarce, haka kuma, kowa yasan irin gudummawar da su Akande da Tinumbu suka bayar a 2015, ko zata sauya zane? Ma bi muku.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel