Da safen nan: Kotu ta yanke hukunci kan gidan Adamu Mu'azu na Legas, wanda aka kama kudade da yawa na sata

Da safen nan: Kotu ta yanke hukunci kan gidan Adamu Mu'azu na Legas, wanda aka kama kudade da yawa na sata

- Kotu ta hana Union BAnk mallakin gidan duk da bankin ya nuna shaidar cewa gidansa ne

- Adamu Mu'azu na Bauchi ne ya mika wa bankin gidan tun bayan da ya sauka daga gwamna

- An kama miliyoyin kudi, a dalar Amurka duk da sunan boyo

Da safen nan: Kotu ta yanke hukunci kan gidan Adamu Mu'azu na Legas, wanda aka kama kudade da yawa na sata

Da safen nan: Kotu ta yanke hukunci kan gidan Adamu Mu'azu na Legas, wanda aka kama kudade da yawa na sata

Katafaren bene na Ikoyi, wanda aka kama kudaden hukumar NSA tana boyewa, ta hannun matar shugaban Mista Oke, ya koma hannun gwamnati, bayan wani hukuncin kotu a Legas a dazu.

Kotun dai ta ki mallakawa Bankin Union Bank gidan benen na alfarma duk da hujja da bankin ya bayar cewa kwalatara ne tsohon gwamnan Bauchi na 1999-2007, Adamu Mu'azu ya gina.

Ya mika wa bankin ne domin ya sami lamuni na bashi tun kafin wannan badakala ta sami kadarar tasa. Kotun ta mika wa gwamnatin tarayya ginin gaba dayansa, wanda hakan ke nufi Adamu Mu'azu ko bankin wani ya dau asara kenan.

DUBA WANNAN: Shehu Sani ya caccaki jam'iyyun Najeriya na APC da PDP

A yanzu dai kudaden da aka kama wata tara da suka wuce tuni gwamnati ta amshe su, dala miliyan 40 da kuma biliyoyin nairori.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel