Rikicin Manoma da Makiyaya: An kafa kwamitin kawo sulhu na zama lafiya, karkashin Faresa Yemi Osinbajo

Rikicin Manoma da Makiyaya: An kafa kwamitin kawo sulhu na zama lafiya, karkashin Faresa Yemi Osinbajo

- An sami yawan hare-hare tsakanin kabilun Najeriya

- A tsakiyar Najeriya abin yafi qamari

- Gwamnati na neman akalar zaren

Rikicin Manoma da Makiyaya: An kafa kwamitin kawo sulhu na zama lafiya, karkashin Faresa Yemi Osinbajo

Rikicin Manoma da Makiyaya: An kafa kwamitin kawo sulhu na zama lafiya, karkashin Faresa Yemi Osinbajo

Sabon kwamiti da gwamnatin Tarayya ta kafa domin dakatar da, da ma hana kashe-kashen kabilanci a tsakiyar Najeriya zai fara aiki karkashin Farfesa Yemi Osinbajo.

Kwamintin zai kuma kunshi gwamnonin yankin har guda tara, wadanda duka daga yannkin da abin ya shafa suka fito.

Ana sa rai kwamitin zai duba yadda za'a magance wannan matsala tun da har yanzu ana ta samun baraka tsakanin kabilun yankunan.

DUBA WANNAN: Shugaba Buhari ba lallai yayi takara ba - Reuters, Karya ne - Aso Rock

Jihohin da abin ya shafa sun hada da Ekiti, da Ondo, Kwara da Kogi, Nassarawa da Taraba, Ebonyi, da Kano, da kuma Zamfara, da ma Kaduna.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel