Shugaba Buhari ya karbi bakuncin sabbin jakadun kasashe uku

- Sabbin jakadun da aka turo Najeriya sun kawo ziyara fadar shugaban kasa

Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabbin jakadun kasashen Girka wato Greece, Bangladesh da Portugal a fadar shugaban kasa, Abuja.

Jakadun sun zo da wasikan amincewa da jakadanci a Najeriya.

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin sabbin jakadun kasashe uku

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin sabbin jakadun kasashe uku

Ms. Maria Saranto, sabuwar jakadiyar kasar Girka zuwa Najeriya

MAnjo Janar. Kazi Sharif Kaikoband, sabbon jakadan Bangladesh zuwa Najeriya

Mr. Anthonio Pedro Da Vinha Rodrigues Da Silva, sabon jakadan Portugal zuwa Najeriya

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin sabbin jakadun kasashe uku

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin sabbin jakadun kasashe uku

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin sabbin jakadun kasashe uku

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin sabbin jakadun kasashe uku

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel