ASP Tajuddeen Ahmad zai angwance da amaryarsa Nafisa (hotuna)
Wani jami'in dan sanda ASP Tajuddeen Ahmad Tajuddeen na shirin angwance tare da amaryarsa Nafisa Abdullahi.
ASP Tajuddeen, dan sanda ne wanda aka shaide shi da gaskiya da rikon amana tare da jajircewa akan aikinsa kamar yadda kowa ya sani a fadin kasar nan.
Ma'auratan sun dace da junansu duba ga yadda suka kasance kyawawa su duka biyun.
Za a daura auren ne a ranar ne a ranar Asabar 3 ga watan Fabrairu, a garin Zaria.
Ga hotunan ma'auratan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Sanatan APC ya soki Buhari, ya zargi shugaban kasar da nada mutanen da basu cancanta ba
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng