Ya amince ya dawo da N664m da ta rage cikin kudin da ya sace a SURE-P domin a yafe masa zaman kurkuku

Ya amince ya dawo da N664m da ta rage cikin kudin da ya sace a SURE-P domin a yafe masa zaman kurkuku

- An sami kudaden ne a cikin asusunn bankinsa

- An kuma sami wasu dalolin suma miliyoyi a kwance a asusun

- An kuma kwace gidaje da kadarorinsa da ya gina a kauyensu

Ya amince ya dawo da N664m da ta rage cikin kudin da ya sace a SURE-P domin a yafe masa zaman kurkuku

Ya amince ya dawo da N664m da ta rage cikin kudin da ya sace a SURE-P domin a yafe masa zaman kurkuku

Wata kotu a birnin Ikko ta kwace wa wani tsohon famanan sakatare na hukumar SURE-P, wadda aka kafa domin kwaso kudaden tallafin man fetur domin iyar dasu ga talakawa, sai dai shi kam, wawure su yayi.

Mista Clement Illoh Onubuogo, ya roki kotu da a karbe kudaden domin ya samu ya kubuta daga zaman kurkuku, inda ya ce shi kam ya hakura da kudaden

Kudaden dai harda dala wada $140,000 ce kwance a asusun sa, da N664m, wato kusab biliyan daya, da ma kadarori da ya gida a jiharsa ta haihuwa.

DUBA WANNAN: Samari kananu aka kama da muggan makamai a Legas

Shi dai shirin SURE-P shiri ne domin taimakon talakka rage wahalhalun da ya shiga tun bayan da shugaba Jonathan ya cire tallafin mai a 2012, shekaru shida da suka wuce.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel