Masu garkuwa da jama'a sun sace Ba-Amurke da Ba-Canadiye a Kaduna, sun kuma kashe odile dinsu har 'yansanda biyu

Masu garkuwa da jama'a sun sace Ba-Amurke da Ba-Canadiye a Kaduna, sun kuma kashe odile dinsu har 'yansanda biyu

- A kan hanyar Abuja zuwa Kaduna lamarin ya faru

- Satar mutanen ta kuma haifar da kisan 'yansanda masu tsaron lafiyarsu

- Sun kai ziyarar agaji ne a wasu kauyuka na jihar ta Kaduna

Masu garkuwa da jama'a sun sace Ba-Amurke da Ba-Canadiye a Kaduna, sun kuma kashe odile dinsu har 'yansanda biyu

Masu garkuwa da jama'a sun sace Ba-Amurke da Ba-Canadiye a Kaduna, sun kuma kashe odile dinsu har 'yansanda biyu

A yau ne aka sami asarar rayukan wasu jami'an 'yansanda biyu, a kokarinsu na kare wasu turawa da suke ma rakiya a yayin aikin agaji.

Kakakin kwamishinan hukumar ta 'yansandan Kaduna, Mukhtar Aliyu, ya tabbatar da aukuwar lamarin, ya kuma ce suna kan kokarinsu wajen samo kan yadda abin ya abku, da ma ceto wadanda aka yanka dajin dasu.

DUBA WANNAN: Samari kananau da manyan makamai aka kama a jihar Legas

Lamarin ya faru ne a daidai garin Kwoizuwa Jere, dan yanken da mutane kanyi domin rage hanya yayin tafiya. Majiyar Legit.ng ta jiyo cewa masu fashin na dauke da muggan makamai, kuma ga alama dama wadannan turawa suke kokarin kamawa, don karbar kudin fansa da dalar Amurka.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel