Dubi yadda Osinbajo ke zazzaga Turanci a ziyarar da ya kai jami'ar Amurka

Dubi yadda Osinbajo ke zazzaga Turanci a ziyarar da ya kai jami'ar Amurka

A jiya ne kafar watsa labarai ta Legit.ng hausa da ragowar kafafen yada labaran Najeriya suka kawa maku rahoton cewar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya shilla ya zuwa kasar Amurka domin gabatar da wata lakca a jami'ar Harvard.

A yau, Laraba, Osinbajo ya gana da daliban jami'ar ta Harvard dake karatun Shari'a har ma ya turance su cikin wata lakca da ya gabatar. Idan baku manta ba, Osinbajo, kwararren lauya ne bayan kasancewar sa Farfesa a fannin ilimin sharia.

Osinbajo ke zazzaga Turanci a ziyarar da ya kai jami'ar Amurka

Dubi yadda Osinbajo ke zazzaga Turanci a ziyarar da ya kai jami'ar Amurka

DUBA WANNAN: Gwamnatin jihar Legas ta gurfanar da wasu kwararrun 'yan damfara dake yi wa gwamna Ambode sojan gona

Dubi yadda Osinbajo ke zazzaga Turanci a ziyarar da ya kai jami'ar Amurka

Osinbajo da shugaban sashen koyar da ilimin shari'a na jami'ar Harvard Amurka

Dubi yadda Osinbajo ke zazzaga Turanci a ziyarar da ya kai jami'ar Amurka

Osinbajo a ziyarar da ya kai jami'ar Amurka

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel