Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa na yau (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa na yau (hotuna)

- Majalisar zartarwa na wata ganawa mai muhimmanci a Abuja

- Nan ba da jimawa ba za a bayyana cikakken rahoton ganawar

Yan majalisar zartarwa na gudanar da zamansu na mako a farfajiyar majalisar dake fadar shugaban kasa, Abuja.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ke jagorantar zaman.

Legit.ng ta ruwaito cewa majalisar zartarwa ta amince da tsarin wuta mai zaman kanta a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe International Airport dake Abuja.

KU KARANTA KUMA: Rundunar soji zata canja tsarin tura dakarunta yankin Arewa maso gabas – Inji Buratai

Karamin ministan harkokin jiragen sama, Hadi Sirika ne ya sanar da wannan ci gaban a lokacin wani hira da manema labarai a karshen zaman majalisa na ranar Laraba, 10 ga watan Janairu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel