An karrama shugaban hafsan soji Buratai a kasar Canada (hotuna)
- Kasar Kanada ta karrama shugaban hafsan sojin Najeriya
- Buratai ya samu lambar yabon ne bisa muhimmin rawar gani day a taka wajen yaki da ta’addanci
Shugaban hafsan sojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai ya samu lambar yabo a kasar Canada.
An karrama shugaban rundunar sojin ne sakamakon muhimmin rawar da yake takawa wajen yaki da ta’addanci.
Ga hotunan karramawan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Wani Sanatan Katsina ya gargadi Buhari akan kafa burtalin makiyaya a jihohi
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng