An gurfanar da tsohuwar ministar Abuja da wasu 2 a jihar Lagas (hotuna)

An gurfanar da tsohuwar ministar Abuja da wasu 2 a jihar Lagas (hotuna)

- An gurfanar da tsohuwar ministar babban birnin tarayya Abuja a gaban kotu a yau, 16 ga watan Janairu

- An gurfanar da Olajuoke Akinjide tare da Sanata Ayo Adeseun da kuma Olanrewaju Otiti

- An gurfanar da su ne a gaban wata babban kotun tarayya dake Ikoyi, jihar Lagas

Tsohuwar ministar babban birnin tarayya, Olajumoke Akinjide, ta gurfana a gaban wata babban kotun tarayya dake Ikoyi jihar Lagas.

An gurfanar da Olajuoke Akinjide tare da Sanata Ayo Adeseun da kuma Olanrewaju Otiti a ranar Talata, 16 ga watan Janairu.

An kama mutanen uku ne sakamakon samun su da hannu akan badakalar Dasuki na 2015 wanda ake zargin anyi amfani da shi wajen yakin neman zaben jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na 2015.

An gurfanar da tsohon ministan Abuja da wasu 2 a jihar Lagas (hotuna)

An gurfanar da tsohon ministan Abuja da wasu 2 a jihar Lagas

KU KARANTA KUMA: Maina da EFCC: Babban kotu ta sake dage shari’an har sai watan Fabrairu

An gurfanar da tsohon ministan Abuja da wasu 2 a jihar Lagas (hotuna)

An gurfanar da tsohon ministan Abuja da wasu 2 a jihar Lagas

A baya Legit.ng ta ruwaito cewa kotu ta ba tsohuwar ministar hutu domin ta tafi kasar waje don kula da lafiyarta.

Da suke tabbatar da umurnin kotun hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ce ana zargin Akinjide da zamba inda ta karbi naira miliyan 650 daga ministar man fetur Diezani Alison-Madueke.

An gurfanar da tsohon ministan Abuja da wasu 2 a jihar Lagas (hotuna)

An gurfanar da tsohon ministan Abuja da wasu 2 a jihar Lagas

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel