Kashe-kashen Taraba: Muna zargin akwai hadin baki tsakanin FG, Hukumar yan sanda da Makiyaya - Kungiyar CAN

Kashe-kashen Taraba: Muna zargin akwai hadin baki tsakanin FG, Hukumar yan sanda da Makiyaya - Kungiyar CAN

Kungiyar Kiristiocin Najeriya wato CAN sun maka babban zargi akan gwamnatin tarayya akan rikicin Makiyaya

Shugabannin kungiyar Kiristocin Najeriya shiyar jihar Taraba a jiya Litinin, 15 ga watan Junairu sun bayyana cewa akwai munafunci tsakanin gwamnatin tarayya, hukumar yan sanda da makiyaya akan kashe-kashen da ke faruwa a fadin tarayya.

A wani hira da manema labarai a Jalingo, shugaban CAN, Rev. Ben Ubeh, ya ce akwai abin bincike a kan yadda gwamnatin tarayya ke da jami'an tsaro ke daukan al'amarin kisan da makiyaya ke yi.

Kashe-kashen Taraba: Muna zargin akwai hadin baki tsakanin FG, Hukumar yan sanda da Makiyaya - Kungiyar CAN

Kashe-kashen Taraba: Muna zargin akwai hadin baki tsakanin FG, Hukumar yan sanda da Makiyaya - Kungiyar CAN

CAN tace: "Muna kira a shugaba Muhammadu Buhari, sarakunan da iyayen gidan Miyetti Allah da su tashi tsaye domin kare wannan kasan daga wani yakin basasa."

“ Kiwo sana'a ce na zaman kanta kuma ba za ku yi sana'arku da dukiyan wasu ba. Idan gwamnatin tarayya ta kirkiri filayen kiwo, za suyi na aladu a jihohin Arewa ne?"

KU KARANTA: Matasan Daura 3,500 sun marawa Buhari baya karo na biyu

“Yanzu haka, shugaban kasa na goyon bayan yan kabilarsa dubi ga yadda yayiwa abin rikon sakeni kashi. Shugaban kasa ya san nayi da wuri."

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel