Wani matashi ya lakadawa mahaifin sa dukan kawo-wuka

Wani matashi ya lakadawa mahaifin sa dukan kawo-wuka

Mutumin nan katon banza mai suna Innocent Pitman da ake zargi da lakadawa uban sa duka sakamakon sabanin da suka samu ya samu beli a kotu mai matsayi na daya a unguwar Karu, garin Abuja babban birnin tarayya.

Mun samu dai daga majiyar mu cewa mutumin ya samu belin Naira Dubu dari kacal bayan da ya musanta zargin da ake yi masa a gaban alkalin.

Wani matashi ya lakadawa mahaifin sa dukan kawo-wuka

Wani matashi ya lakadawa mahaifin sa dukan kawo-wuka

KU KARANTA: 'Yan bindiga sun sha azaba wurin sojin Najeriya a Zamfara

Legit.ng ta samu a wani labarin cewa Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar garin Abuja, babban birnin tarayya sun bayyana samun nasarar cafke wata mata mai suna Aisha Bello mai shekaru 37 a duniya bisa ga laifin badda-kama da sunan uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari.

Yayin da yake bayyana matar ga manema labarai jiya a Abuja, kwamishinan 'yan sandan garin na Abuja, Sadiq Bello ya bayyana cewa ita matar ta kware ne wajen yin anfani da sunan Aisha Buhari din don ta damfari al'umma.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel