Jami'an kwastam sun kama hodar ibilis na kimanin $22 miliyan

Jami'an kwastam sun kama hodar ibilis na kimanin $22 miliyan

Jami'an hukumar dake hana fasa kwaurin kayayyaki ta tarayyar Najeriya sun sanar da samun nasarar cafke wata hodar ibilis mai yawan gaske a cikin wasu kayan daki da akayi kokarin shigowa da su cikin kasar nan.

Jami'an dai sun bayyana cewa hodar ibilis din dai da suka kama ta kai yawan ma'aunin kilogiram 317.5 sannan kuma an saka tane a cikin gadaje da kuma kayan kicin din da aka dauko daga kasar Puerto Rico.

Jami'an kwastam sun kama hodar ibilis na kimanin $22 miliyan

Jami'an kwastam sun kama hodar ibilis na kimanin $22 miliyan

Legit.ng ta samu cewa a cewar daya daga cikin jami'an hukumar, wannan hodar da aka kama tana da yawan gaske da ba'a taba kama irin ta ba cikin shekaru 10 a kasar nan.

Haka ma dai mun samu cewa manyan jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulki da suka hada da kwamitin gudanarwa na kasa, gwamnonin jam'iyyar da ma wasu manyan masu fada a ji a jam'iyyar za su yi wata tattaunawa a ranar Laraba, gobe kenan 17 ga watan Janairu a hedikwatar jam'iyyar dake a Abuja.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel