Hotuna daga bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka kwanta dama

An gudanar da bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka sadaukar da rayuwar su domin kare kima da martabar kasar su a yau, Litinin, 15 ga watan Fabrairu, 2018.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, shugaban majalisar dattijai, Bukola saraki, kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, da manyan jami'an gwamnati ne suka halarci taron.

Hotuna daga bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka kwanta dama

Shugaban kasa Muhammadu Buhari

Hotuna daga bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka kwanta dama

Osinbajo, Bukola, da Dogara

DUBA WANNAN: yadda mutanen garin Tunga a Benuwe suka kunyata gwamna Ortom

Hotuna daga bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka kwanta dama

Shugaba Buhari da manyan jami'an gwamnati

Hotuna daga bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka kwanta dama

Hotuna daga bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka kwanta dama

Hotuna daga bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka kwanta dama

Hotuna daga bikin ranar tunawa da dakarun soji da suka kwanta dama

Ana gudanar da bikin tunawa da gudunmawar da dakarun sojin suka bayar duk ranar 15 ga watan Janairun kowacce shekara. Jihohin Najeriya da dama kan gudanar da bukukuwan tunawa da ranar a jihohinsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel