Yanzu-yanzu: Duk wanda aka tura jihar Benuwe ko Taraba ya tafi sansanin horon jihar Kogi - NYSC

Yanzu-yanzu: Duk wanda aka tura jihar Benuwe ko Taraba ya tafi sansanin horon jihar Kogi - NYSC

Hukumar bautar kasa, wato National Youth Service Corps ta ce ta dakatad shirin tura matasa sansanin bautan kasa da ta shirya gudanarwa ranan 16 ga Junairu zuwa 5 ga Fabrairu.

Hukumar ta bayyana hakan ne a shafin sada zumuntarta na Facebook ranan Lahadi, 14 ga watan Junairu, 2018.

Yanzu-yanzu: Duk wanda aka tura jihar Benuwe ko Taraba ya tafi sansanin horon jihar Kogi - NYSC

Yanzu-yanzu: Duk wanda aka tura jihar Benuwe ko Taraba ya tafi sansanin horon jihar Kogi - NYSC

Amma da ranan nan misalin karfe 1:06, hukumar ta sanar ta shafinta na Tuwita cewa duk masu bautan kasan da aka tura jihar Benuwe ko Taraba su hallara a garin Kabba, jihar Kogi.

KU KARANTA: Tunde Bakare ya yi kakkausar suka a kan gwamnatin Buhari

Jawabin yace: " Muna kira ga masu niyyar bautan kasan da aka tura jihar Benuwe da Taraba su hallara a sansanin horon jihar Kogi da ke garin Kabba.

Za'a fara rijista ranan Juma'a, 19 ga watan Janairu kuma a gama ranan Asabar 20 ga wata."

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel