2019: APC na tsoron zabe - PDP

2019: APC na tsoron zabe - PDP

- Jam’iyyar PDP ta ce tana jira ta kwace mulki a 2019

- Jam’iyyar adawan ta yi ikirarin cewa APC na tsoron gudanar da zabe na gaskiya

- Ta ce yan Najeriya sun farka dagabacci kafin zaben 2019

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi takaman cewa zata kayar da jam’iyya mai mulki All Progressives Congress (APC) a ko wani zabe saboda yadda jam’iyyar ke gudanar da mulkinta.

A wata sanarwa da jam’iyyar ta saki a ranar Lahadi, 14 ga watan Janairu, ta yi ikirarin cewa jam’iyyar APC na tsoron gudanar da zabe na gaskiya.

2019: APC na tsoron zabe - PDP

2019: APC na tsoron zabe - PDP

Jam’iyyar PDP ta ce yan Najeriya sun sabonta ra’ayinsu akan PDP a matsayin jam’iyya guda daya tak.

KU KARANTA KUMA: Goodluck Jonathan ya aika gagarumin sako ga rundunar sojin Najeriya a ranar ta

Sannan kuma cewa dukkanin yan Najeriya sun farka daga baccin kafin zuwan zaben 2019.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel