Buhari zai halarci taron ranar tunawa da hukumomin tsaro na 2018

Buhari zai halarci taron ranar tunawa da hukumomin tsaro na 2018

- Daga cikin shirye-shiryen don taron bikin Ranar Tunawa da rundunar sojoji na shekarar 2018, Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai halarci bikin shimfida kayan ado a yau

- Bikin zai kasance na karshen a ranar tunawa da Rundunar Sojoji na wannan shekaran

- Za a gudanar da taron ne a filin taron Eagle Square dake Abuja, babban birnin tarayya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana shirye don halartar bikin shimfida kayan ado don kawo karshen shirye-shiryen taron bikin ranar tunawa da Rundunar Sojoji na wannan shekaran, a yau, Litinin, 15 ga watan Janairu.

Bashir Ahmed, mataimakin shugaban kasa na musamman ne ya bayyana haka a shafinsa na Twitter, @BashirAhmed.

Legit.ng ta tattaro cewa za a gudanar da taron ne a filin taro dake Eagle Square, Abuja, babban birnin tarayya.

Ga yadda ya wallafa a shafin twitter:

Kalli hotunan taron:

Buhari zai halarci taron ranar tunawa da hukumomin tsaro na 2018

Dakarun soji sun jeru domin wannan rana

KU KARANTA KUMA: Falana ya shawarci gwamnatin tarayya da ta saki El-Zakzaky da matarsa bayan ta tsare su ba bisa doka ba

Buhari zai halarci taron ranar tunawa da hukumomin tsaro na 2018

Buhari zai halarci taron ranar tunawa da hukumomin tsaro na 2018

Buhari zai halarci taron ranar tunawa da hukumomin tsaro na 2018

Buhari zai halarci taron ranar tunawa da hukumomin tsaro na 2018

Kalli bidiyo:

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel